iqna

IQNA

boko haram
Tehran (IQNA) Gwamnan jihar Borno a Najeriya ya yi gargadi kan ayyukan kungiyar ta'addanci ta ISIS da aka fi sani da "Daular Islama ta yammacin Afirka" a kasar.
Lambar Labari: 3486969    Ranar Watsawa : 2022/02/21

Tehran (IQNA) Gwamnatin Tarayyar Najeriya tace ba zata hukunta mayakan boko haram da suka aje makaman su ba.
Lambar Labari: 3486227    Ranar Watsawa : 2021/08/22

Tehran (IQNA) Ma’aikatar tsaron Najeriya ta sanar da cewa, mayakan sama na Najeriya sun samu nasarar ragargaza wani sansanin mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jihar Borno.
Lambar Labari: 3484992    Ranar Watsawa : 2020/07/17

Tehran (IQNA) rahotanni daga Nigeria sun ce ‘yan Boko Haram sun kashe mutane da dama a Borno.
Lambar Labari: 3484880    Ranar Watsawa : 2020/06/10

Tehran (IQNA) akalla sojojin kasar 70 ne suka rasa rayukansu a wani harin kwantan-bauna da aka kai musu a arewa maso gabashin kasar.
Lambar Labari: 3484656    Ranar Watsawa : 2020/03/25

Kawancen jam’iyyu da kungiyoyin Canji a Sudan ya yi gargadi kan yiwuwar bullar Boko Haram a Sudan.
Lambar Labari: 3484201    Ranar Watsawa : 2019/10/28

Kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta yi da’awar kashe da jikkata sojojin Najeriya kimanin 40a  cikin Borno a wannan mako.
Lambar Labari: 3483905    Ranar Watsawa : 2019/08/02

Rahotanni daga jihar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya na cewa, akalla mutane 30 sakamakon tayar da wasu bama-bamai.
Lambar Labari: 3483746    Ranar Watsawa : 2019/06/17

Bangaren kasa sa da kasa, dubban mutane sun tsere daga hare-haren ta’addancin kungiyar Boko Haram daga Najeriya zuwa Kamaru.
Lambar Labari: 3483341    Ranar Watsawa : 2019/01/31

Bangaren kasa da kasa, a wani harin kwantan bauana da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai wa sojojin najeriya sun kashe13 daga cikin sojojin a cikin jahar Yobe.
Lambar Labari: 3483255    Ranar Watsawa : 2018/12/26

Bangaren kasa da kasa, kimanin mutane sha shida ne aka tabbatar da sun rasa rayukansu sakamakon hare-haren mayakan kungiyar Boko Haram a cikin jahar Borno da ke arewa maso gabashin Najeriya.
Lambar Labari: 3483131    Ranar Watsawa : 2018/11/16

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Jamus ta yi alkwarin bayar da wasu makudaden kudade a matsayin tallafi ga kasashen da Boko Haram ta addaba.
Lambar Labari: 3482953    Ranar Watsawa : 2018/09/04

Bangaren kasa da kasa, mayakn Boko Haram sun kasha sojojin jamhuriyar Nijar guda goma, tare da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3482805    Ranar Watsawa : 2018/07/03

Bangaren kasa da kasa, Rundunar sojin Nijeriya ta sanar da cewa ta samu nasarar kwato mutane sama da 1,000 daga hannun 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Boko Haram wadanda ta yi garkuwa da su a jihar Borno.
Lambar Labari: 3482642    Ranar Watsawa : 2018/05/08

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun kasha mutane 6 a wani harin kunar bakin wake a kauyen Hyambula da ke cikin jahar Adamawa.
Lambar Labari: 3482343    Ranar Watsawa : 2018/01/28

Bangaren kasa da kasa, bayan harin da ‘yan ta’addan Boko haram suka kai kan wani masallaci sun kuma kasha mutane biyu a yankin far North Region.
Lambar Labari: 3482308    Ranar Watsawa : 2018/01/17

Bangaren kasa da kasa, Majalisar musulinci ta Najeriya reshen jahar Adamawa ta sanar da cewa sama da musulmi dubu 5 ne suka yi shahada sanadiyar hare-haren ta'addanci na kungiyar boko haram .
Lambar Labari: 3482259    Ranar Watsawa : 2018/01/01

Bangaren kasa da kasa, 'yan ta'addan Boko haram sun kashe wasu fararen hula masu aikin katako a kusa da birnin Maiduguri.
Lambar Labari: 3482254    Ranar Watsawa : 2017/12/31

Bangaren kasa da kasa, 'Yan sanda a jihar Adamawa dake arewa maso gabashin Najeriya sun ce a kalla mutum hamsin ne suka gamu da ajalinsu a wani harin kunar bakin wake da aka kai a garin Mubi.
Lambar Labari: 3482121    Ranar Watsawa : 2017/11/21

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin na ci gaba da aiwatar da shirin da ta fara na bayar da horo ga 'yan kungiyar Boko Haram da ake tsare da su a gidajen kaso kan koyarwar muslunci dangane da zaman lafiya.
Lambar Labari: 3481800    Ranar Watsawa : 2017/08/15